It's easily to known
Yauri Local Government is a kindom where there are business people and many civil cervant are, the town had many tribes and good cultuer, where the tribes includes Kambari, Gungawa, Dukkawa etc. Breifly this is the history of Yawuri town.
The best town ever
Good place
Go slow area of yauri
TARIHIN KASAR YAURI.
Kasar Yauri tana daya daga cikin manyan masarauta hudu da muke da su ajihar Kebbi.tsohuwan gari ne domin akallan takai kimanni shekaru 1450 da kafawa, har (1929) Garine mai dimbin tarihi, tana daga cikin kasashe da ake kira “Banza Bakwai” Akasar hausa.
Ta hada kablu daban dabankamar Gungawa da kambari da shangawa da dakarkari da hausawa da kuma dukawa. Manyan kabilu wadan da suka fara zama a kasar sune Gungawa suna zaune ne a cikin wani tsibiri na
Mazauna kasar Yauri na wancan lokacin suna da nasu salon mulki wanda Gungawa suke tsarin mulki akar kashin su gasu sukuma kambari suna da nasu tsarin mulki a karkashin libale.
A Karni nagoma sha shidda ne sarkin hausawa na Yauri yaci kambari da yaki sai sun kadawo karkashin daularsa. (Adamu 1982). Haryanzu an kasa gano mutanen da suke mulkin wadannan kabilu a rashin gano wanda yake mulkin wadannan kabilu, ya haddasa masana suka yi shai a kan cewa gungawa suna karkashin Gago ne a karni na gona sha biyar (Adamu 1982)raunin da aka samu karkashin da mulkin Gago a farkon karnina
Goma shabiyar na tattalin arziki da zaman lafiya na jama’a ya haddasagungawa suka gayyaci wani falke mai
Wannan falken suna Tafirailu, ya karbi ragamar mulki da a ka mika masa da hannu bibbiyu kuma ya yi amfani da duk yarsa domin habbaako da tattalin arzikin kasar a za